A yau 17 ga watan Oktoba ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yaki da Talauci a Duniya. Ranar ta bana na zuwa ne a dai dai lokacin da talaucin ke kara yawaita tsakanin al’ummar Duniyar, ...
Shugabannin kasashe masu karfin tattalin arziki na duniya G7 sun yi kiran hada hannu domin yaki da cutar Ebola da ta barke a ...
Latsa lasifikar da ke sama don kallon bidiyon: Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 26 ga watan Yuni a matsayin ranar Yaki da shan Kwaya da kuma safararta. Taken ranar na bana shi ne ''Ilimi mai ...
Chadi ta bi sahun kasashen duniya wajen wajen raya ranar yaki da cin hanci da karbar rashawa. cin hanci da rashawa na haddasa illa musamman ga fannin tsarin shari'a a Chadi. Galibin 'yan Chadi na ...